Rahotanni sun bayyana cewa, wanda ke nwman shugabancin Najeriya, Bola Ahmad Tinubu ya sake garzayawa kasar waje dan neman lafiya.
Hakan na zuwane kwanaki kadan bayan da Tinubu ya bayyana aniyarsa ta tsayawa takarar shugabancin Najeriya.