fbpx
Wednesday, May 25
Shadow

Da Duminsa: Saurari muryar Nazir Sarkin Waka yana rantsuwa da Allah cewa ba da Nafisa yake ba maganar da yayi

Toh jama’a, daga bakin mai ita.
Nima aiko mun aka yi.

Ya ce ba da ni yake yi ba
Ya ce ba da kannywood film industry yake yi ba
Ya Kuma ce na DUK DUNIYA yake yi da.
Amma rantsuwa haka da azumin nan?🫤
Yanzu dai ku Baku fahimce shi bane Ashe. You still ain’t making sense bro

Nafisa ce ta saka wannan jawabi a shafinta na Twitter.

Dan sauke manhajar hutudole a wayoyin ku. Sai a bi wannan link din na kasa:

Leave a Reply

Your email address will not be published.