Shugaban kasa, Muhammadu Buhari na ganawa da ‘yan takarar shugaban kasa na APC a fadarsa dake Abuja.
Ana tsammanin zasu fitar da dan takarar bai daya da ba sai an yi zaben fidda gwani ba kamar yanda Rahotanni suka nunar.
VIDEO: Buhari meets with APC presidential hopefuls at Aso Rock#APCPresidentialPrimaries pic.twitter.com/IY2x9amlAV
— TheCable (@thecableng) June 4, 2022