fbpx
Thursday, August 18
Shadow

Da Duminsa: Shugaba Buhari ya dakatar da shirin mayar da kamfani mai na kasa NNPC hannun ‘yan kasuwa

Shugaban kasa, Muhammadu Buhari ya dakatar da shirin mayar da kamfanin mai na kasa, NNPC me zaman kansa.

 

Sakataren gwamnatin tarayya, Boss Mustapha ne ya bayyana haka a sanarwar daya fitar ga manema labarai.

 

Yace shirin kammala mayar da NNPC me zaman kansa da aka tsara yi yau, an dageshi sai abinda hali yayi.

“President Muhammadu Buhari has directed the immediate suspension of the inauguration of the newly constituted Board of the Nigerian National Petroleum Company Limited (NNPC) scheduled for Wednesday 24th November 2021 until further notice,” said Mustapha.

Leave a Reply

Your email address will not be published.