fbpx
Monday, August 15
Shadow

Da Duminsa: Shugaba Buhari ya kuma yafewa sojan da aka daure saboda tsere daga fageb yaki

Shugaban kasa, Muhammadu Buhari ya yafewa sojan da aka daure saboda tserewa daga fagen yaki.

 

An daure Enitan Ransome-Kuti wanda dan zumu ne wajan tsohon shahararren mawakin Najeriya, Fela Kuti bisa zargin sun tsere daga wajan yaki.

 

Yana daya daga cikin 162 da gwamnati tawa afuwa.

 

An dai rage masa mukami daga Birgediya janar inda ya koma Majo, sannan kuma aka daureshi, saidai yanzu an yafe masa laifinsa.

Dan sauke manhajar hutudole a wayoyin ku. Sai a bi wannan link din na kasa:

Karanta wannan  Shugaba Buhari ya sake nada Bashir Ahmad a matsayin mai bashi shawara na kafafen sadarwa

Leave a Reply

Your email address will not be published.