fbpx
Friday, June 9
Shadow

Da Duminsa: Shugaba Buhari yace Malami, Amaechi da sauran ministoci dake son tsayawa takara su sauka daga mukamansu

Shugaban kasa, Muhammadu Buhari ya ce duka ministocinsa dake neman takarar shugaban kasa su ajiye mukamansu.

 

Yace su ajiye mukaman nasu nan da ko kamin 16 ga watan Mayu.

 

Dama dai dokar zabe ta tanadi hakan.

 

Kuma ana ta cece-kuce kan rashin yiwa wannan doka biyayya da ministocin shugabab kasar suka yi.

 

A baya dai an samu Rahotannin dake cewa shugaban yace babu ruwansa, duk wanda yake so ya sauka amma ba zai takurawa kowa ba.

 

President Muhammadu Buhari has asked all his ministers with political ambitions to resign immediately.

He gave the order today at FEC meeting.

Just in: All members of President Buhari’s cabinet vying for public office will have to resign on or before May 16, 2022.

 

Presidential directive issued today.

Dan sauke manhajar hutudole a wayoyin ku. Sai a bi wannan link din na kasa:

Talla: Danna nan dan samun gagarumar kyauta

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *