Sabon shugaban APC, Sanata Abdullahi Adamu ya kaiwa shugaban kasa, Muhammadu Buhari ziyara a fadarsa.
Ya samu rakiyar gwamnan jihar Yobe, Mai Mala Buni zuwa fadar shugaban kasar.
https://twitter.com/BashirAhmaad/status/1512068881929572355?t=flCkaeXalScmVoBNAt30PA&s=19