fbpx
Friday, July 1
Shadow

Da Duminsa: Shugaban Boko Haram Abubakar Shekau ya fitar da Bidiyo da karamin yaro dauke da bindiga

Kungiyar Boko Haram bangaren Abubakar Shekau ta fitar da Bidiyo inda aka ga wani karamin yaro dauke bindiga yana magana.

 

An ji yaron na cewa ba zamu taba bada kai ba, daban muke daku ka ku tuba ko kuma mu kasheku.

 

“Certainly, we will never retreat. We are different from you. You either repent or we kill you,” the little boy holding a pistol threatened.

 

Hakanan an ga wasu mabiya kungiyar fuska a rufe a cikin Bidiyon suna daukar karatu. An ji wata murya na fadin cewa kuna koyar da yaranku Boko mu kuma muna koyar da namu Al’qur’ani da Hadisi.

 

Ba zamu taba zama kamar ku ba har Abada. Kiyayyace tsakaninmu daku kuma duk inda muka ganku ya halatta mu kashe ku mu kwace kayanku.

 

“You train your children using Boko (secular education) and we train ours using Quran and Hadith,” one of the speakers said in Hausa language.

Karanta wannan  Iyalan mutanen da akayi garkuwa dasu a jirgin kasa na jihar Kaduna sun kai kuka majalissar wakilai

“There is no way we can be like you, forever. It is all about enmity and wherever we meet you it is permissible for us to spill your blood and confiscate your belongings until you believe in God,” he added.

 

Hakanan a cikin Bidiyon an ji Shekau na fadin wallahi ba za ku ga fuskokin mu ba sai kun yi imani da Allah, kamar yanda wakilin HumAngle, Aliyu Dahiru ya ruwaito

 

“Wallahi you’ll never see our faces until you believe in God. This is the aim of our way,” Shekau said.

Dan sauke manhajar hutudole a wayoyin ku. Sai a bi wannan link din na kasa:

Leave a Reply

Your email address will not be published.