Kungiyar Boko Haram, Bangaren Abubakar Shekau ta saki Bidiyo wanda wanda ya nuna yanda ta kakkabo jirgin sama na yakin sojojin Najeriya.
Bidiyon ya nuna yanda kungiyar ta harbo jirgin sannan kuma aka ga wani mayakin Boko Haram din kusa da jirgin da gawarwaki a kwance, Kamar yanda Bulama Bukarti ya bayyana.
The Shekau’s BH has released a footage claiming to show how it shot down Nigeria’s missing jet. It shows how what appears to be an anti-aircraft weapon brought down a flying jet. A fighter then stands next to the burning aircraft and dead bodies saying it’s Nigeria’s NAF 475.
https://twitter.com/bulamabukarti/status/1378010024321155074?s=19
Allah yasauwake wannan abinkunya wai Dan ta adda yakakkabo jirgin yakin yan nageria munaganin bakin mulki