Saturday, March 22
Shadow

Da Duminsa: Shugaban kasar Burkina Faso, Ibrahim Traore ya haramta kallin fina-finan bàťśà a kasarsa

Shugaban mulkin soja na kasar Burkina Faso, Ibrahim Traore yayi sabuwar dokar data haramta kallon Fina-finan batsa a kasar.

Hakan na zuwane yayin da Duniya ke kara daurewa bayyana tsiraici gindi.

Abu na bayabayannan shine wanda kafar sadarwa ta Twitter ta bada damar saka hotunan tsiraici ga kowa.

Karanta Wannan  Ba lallai sai kana da Karatun Bo-ko bane sannan zaka yi nasara a rayuwa>>Inji Shugaban kasar Ingila

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *