fbpx
Tuesday, August 9
Shadow

Da Duminsa: shugaban kwamitin kawo karshen ‘yan Bindiga a Zamfara yace a kashe duk wanda aka kama yana kaiwa ‘yan Bindiga bayanan sirri

Shugaban kwamitin da aka kafa dan kawo karshen ‘yan Bindiga a jihar Zamfara, Abdullahi Shinkafi Shamba ya bayar da umarnin kashe duk wanda aka kama da laifin kaiwa ‘yan Bindiga bayanan sirri.

 

Yace duk wanda aka kama da wannan laifi a kasheshi a kuma kona.

Hakan na zuwane kwanaki kadsn bayan da gwamnan jihar, Bello Matawalle ya baiwa mutanen jihar ‘yancin rike Bindiga dan kare kansu daga hare-haren ‘yan Bindigar.

Leave a Reply

Your email address will not be published.