Sojojin gamayyar kasashen dake tafkin chadi sun kashe ‘yan Boko Haram da yawa bayan wani harin kwantan bauna da mayakan suka kaiwa sojojin.
Lamarin ya farune ranar 3 ga watan 1 na shakerar 2023 kamar yanda kafar SembeTV ta kasar Kamaru ta ruwaito.
#BREAKING : 01 soldier of the #MNJTF seriously wounded following a #BokoHaram #JAS attack on the advanced post of #Djeneme #Mozogo on the night of 01/03/2023. Some terrorists killed as the soldiers successfully pushed back. #Cameroon
— Sembe (@SembeTv) January 5, 2023
Rahoton dai yace sojojin sun yi nasarar dakile harin.