fbpx
Thursday, July 7
Shadow

Da Duminsa: Sojojin Najeriya sun kashe ‘yan Boko Haram da suka kai musu Hari

Sojojin Najeriya sun kashe ‘yan Boko Haram da yawa da suka kai musu hari a barikinsu dake Mallam Fatori.

 

Kungiyar ISWAP data balle daga Boko Haram ce ta kai harin inda ta yi amfani da kanana  yara.

 

A baya dai ISWAP ta nuna hotunan yanda takewa kananan yara horo kan ayyualn yaki.

The planned attack by ISWAP newly recruited child soldiers on 68 Special Forces Battalion, Malam-Fatori in Borno State will Fail & turn to maximum casualties for the insurgents as usual. Since the ongoing counter insurgency war, Malam-Fatori is one of the NG military stronghold.

Leave a Reply

Your email address will not be published.