fbpx
Monday, June 27
Shadow

Da Duminsa: Ta faru ta kare, Atiku ya zama dan takarar shugaban PDP, Kalli sakamakon zaben fidda gwanin PDP

 

Bayanai sun tabbata cewa, Atiku Abubakar ne ya lashe zaben fidda gwanin dan takarar shugaban kasa na jam’iyyar PDP bayan da ya samu kuri’u mafiya yawa.

 

Atiku ya lashe zabenne a filin wasa na MKO Abiola dake Abuja inda a canne aka yi zaben, kamar yanda Daily Trust ta ruwaito.

 

 

Dan sauke manhajar hutudole a wayoyin ku. Sai a bi wannan link din na kasa:

Karanta wannan  Buhari ya taya kakaakin majalisar wakilai munar cika shekara 60, yace ya cigaba da aiki tukuru kamar yadda yake yi

Leave a Reply

Your email address will not be published.