Innalillahi wa inna Ilaihi raji’un, Allah yawa tauraron fina-finan Hausa, Sani Garba SK rasuwa.
Yayi fama da rashin lafiya kamin rasuwar tasa inda lamarin ya jawo dauki hankula sosai a shafukan sada zumunta.
Tuni dai wasu daga cikin abokan aikinsa suka fara aikawa da sakon gaisuwa da nema masa gafara wajan Allah.
Muna fatan Allah ya jikansa.
Allah” Sarki…
Ikon Allah”
Allah” Yajikansa
Da Gafarsa. Ameeen,