Lamarin ya faune a babban birnin tarayya, Abuja inda amma babu wanda ya mutu.
Kakakin gwamnan, Terver Akase, ya tabbatar da faruwar lamarin.
Yace gwamnan baya cikin tawagar motocin yayin da lamarin ya faru, sun rakashi Abuja ne sun dawo inda suka yi taho mu gama da wata motar Golf a daidai Nyanya.
Yace tuni gwamnan ya isa kasar Ingila lafiya.