fbpx
Monday, June 27
Shadow

Da Duminsa: Tinubu da Yahaya Bello na ganawar sirri

Dan takarar shugaban kasa na APC, Bola Ahmad Tinubu na ganawar sirri da gwamnan jihar Kogi, Yahya Bello.

 

Tinu na ganawa dashi ne a cewar masu sharhi dan yin sulhu kan faduwar zaben da yayi na fidda gwanin dan takarar shugaban kasa na APC.

 

Gwamnonin Legas, Kano, da Zamfara ne sukawa Tinubu rakiya wajan Gwamna Yahya Bello.

 

Har yanzu dai Tinubu na neman wanda zai masa takarar mataimakin shugaban kasa.

Dan sauke manhajar hutudole a wayoyin ku. Sai a bi wannan link din na kasa:

Karanta wannan  Darekta janar na kungiyar dake yiwa Tinubu yakin zabe ya mika sakon dogiya ga gwamnonin Arewa saboda goyon bayan shugaban kasa na gaba na sukeyi, a cewarsa

Leave a Reply

Your email address will not be published.