fbpx
Thursday, August 18
Shadow

Da Duminsa: Tsohon gwamnan Zamfara, Abdulaziz Yari ya koma jam’iyyar PDP daga APC

Tsohon gwamnan jihar Zamfara, Abdulaziz Yari ya koma jam’iyyar PDP daga jam’iyyar APC tare da mabiyansa.

 

Shugaban jam’iyyar PDP, Bala Mande ne ya bayyana haka ga manema labarai a Gusau babban birnin jihar.

 

Mande yace akwai kuma wasu manyan jam’iyyar APC da suma zasu koma jam’iyyar PDP din wanda ciki hadda Kabiru Marafa.

 

Yace sun zauna da wakilan Abdulaziz Yari kuma an cimma yarjejeniya akan komawar tsohon gwamnan jam’iyyar tasu.

Dan sauke manhajar hutudole a wayoyin ku. Sai a bi wannan link din na kasa:

Karanta wannan  Gwamnatin jihar Ondo zata baiwa duk wanda ya kawo mata labaran sirri na 'yan bindiga naira dubu hamsin

Leave a Reply

Your email address will not be published.