Wasu dalibai masu kare martarba fiyayyen halitta, Annabi Muhammadu (SAW) sun kashe tare da Kone wata daliba Kirista har lahira bayan da ta zagi annabi Muhammadu (SAW) a cikin kwallejin ilimi ta Shehu Shagari da ke jihar Sakkwato.
A halin yanzu ana bayar da sanarwar rufe makarantar har sai baba ta gani.
Kalli bidiyon a kasa…
https://www.facebook.com/100008100669198/posts/3200718476874810/?app=fbl