fbpx
Saturday, June 25
Shadow

Da Duminsa: ‘Yan Bindiga sun bayyana sunayen garuruwa 9 da sukace zasu kaiwa sabbin hare-hare

‘Yan Bindiga da ake zargin IPOB ne a jihar Anambra sun bayyana sunayen garuruwa 9 da sukace su shirya zasu kai musu hare-hare.

 

Garuruwan sune Ihiala, Aguata, Nnewi South, Awka North, Awka South, Idemili North, Idemili South, Orumba South, Orumba North da Anambra East, kamar yanda Punchng ta ruwaito.

 

Kungiyar dai tace da jami’an tsaro ne zata yi fadan.

Gunmen have written letters to nine local government areas in Anambra State to be attacked soon.

The local government areas listed to be attacked are Ihiala, Aguata, Nnewi South, Awka North, Awka South, Idemili North, Idemili South, Orumba South, Orumba North and Anambra East.

Karanta wannan  Dan Shekara 51 Ya Soma Tattaki Daga Jihar Bauchi Zuwa Lagos Domin Taya Tinubu Murnar Lashe Zaben Fidda Gwani

In a message to the LGAs, the anonymous group warned security operatives to get ready for action in ‘Biafra Land’.

“These local government areas should wait for us soon. We are warning our dear Professor that it is time for action and not time to speak big grammar and talking. All the security men occupying should get ready for action.

Dan sauke manhajar hutudole a wayoyin ku. Sai a bi wannan link din na kasa:

Leave a Reply

Your email address will not be published.