fbpx
Friday, February 26
Shadow

Da Duminsa: ‘Yan bindiga sun kaddamar da hari a Gurmana, Jihar Naija

A halin da ake ciki, ‘yan Bindiga da yammacin yau, Asabar, 20 ga watan Fabrairu sun kaddamar da hari a garin Gurmana dake karamar hukumar Shiroro ta jihar Naija.

 

Rahoton da Hutudole ke samu na cewa ‘yan Bindigar da yawa sun shiga yankin dauke da muggan makamai.

 

Suna ta harbin kan mai uwa da wabi, a yayin gujewa harin, Mutane da yawa sun nutse a cikin ruwa. Saidai babu Rahoton yawan mutanen da suka jikkata ko suka rasa rayukansu zuwa yanzu.

 

GURMANA UNDER SIEGE

Right now, confirmed reports emanating from Gurmana, Shiroro local government area, Niger State indicate that, hydraheaded terrorists in their large numbers heavily armed with assorted sophisticated weapons are currently unleashing havock on the suspecting victims.

The monsters are currently shooting both sporadically into the air and at target which have resulted in many casualties but there is no certainty to this effect at the moment.

Reports further indicate that, in the process of running away for safety, unspecified numbers of people have been drown in River Kaduna.

Details later …….

Sani Abubakar Yusuf Kokki
Co-convener, Concerned Shiroro Youths
20th February, 2021

Dan sauke manhajar hutudole a wayoyin ku. Sai a bi wannan link din na kasa:


×
Kano

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *