fbpx
Monday, August 8
Shadow

Da Duminsa: ‘Yan Bindiga sun kaiwa gidan Mahaifiyar Sunday Igboho hari

‘Yan Bindiga da ake zargin Fulani ne sun kaiwa gidan mahaifiyar me ikirarin kare muradun yarbawa, Sunday Igboho hari.

 

Kakakin sa, Olayomi Koiki ne ya sanar da haka ta shafinsa na sada zumunta.

 

Yace Fulani 3 ne suka kaiwa gidan mahaifiyar Sunday Igboho hari inda 2 daga ciki suka tsere, an kama guda daya inda yanzu haka yana hannun ‘yansanda.

 

He wrote: “Chief Sunday Adeyemo’s mother’s house at Igboho was invaded by three Fulani men this evening around 7:54pm.

“Two of them escaped, one is currently held at Igboho police station.”

Dan sauke manhajar hutudole a wayoyin ku. Sai a bi wannan link din na kasa:

Karanta wannan  Kalidou Koulibaly da Raheem Sterling sun bugawa Chelsea wasan Premier league na farko da kafar dama

Leave a Reply

Your email address will not be published.