fbpx
Wednesday, August 10
Shadow

Da Duminsa: ‘Yan Bindiga sun kashe Bijilante 2 a jihar Kaduna sun sace mutane

Lamarinnya farune a garin Sabon Gero dake karamar hukumar Chukun a jihar Kaduna ranar 28 ga watan Yuni na shekarar 2022.

 

Bayan kashe JTF din biyu, sun kuma sace mutane da dama ciki hadda wani me kyamis da iyalansa.

 

Saidai daga baya jami’an tsaro sun kubutar da mutane 6 daga cikin wadanda aka sace din.

JUST IN: Available report indicates that Bandits invaded Sabon Gero community in Chikun, Kaduna State at about 2100hrs on 28 June 2022, killing 2 JTF, abducting unspecified numbers of persons including a pharmacist and his family members. Security forces rescue 6 persons.

Karanta wannan  Hukumar 'yan sanda ta kori wani jami'inta daga aiki bayan daya lallasa wani mutun da adda

 

 

Dan sauke manhajar hutudole a wayoyin ku. Sai a bi wannan link din na kasa:

Leave a Reply

Your email address will not be published.