fbpx
Wednesday, August 10
Shadow

Da Duminsa: ‘Yan Bindiga sun kashe shugaban APC a Osun

‘Yan Bindiga sun kashe shugaban APC, na karamar hukumar Atakumosa East dake jihar Osun watau, Gbenga Ogbara.

 

Sun kasheshi ne da safiyar Litinin a gidansa dake Ogangan.

 

Kakakin ‘yansandan jihar, Yemisi Opalola ta tabbatar da faruwar lamarin.

 

Tace suna kan binciken lamarin.

Dan sauke manhajar hutudole a wayoyin ku. Sai a bi wannan link din na kasa:

Karanta wannan  Shugaban sojin Najeriya yace matsalar tsaro ba zata hana ayi zaben shugaban kasa ba a shekarar 2023

Leave a Reply

Your email address will not be published.