fbpx
Sunday, August 7
Shadow

Da Duminsa: ‘Yan Bindiga sun kashe ‘yansanda 4 a mummunan harin da suka kai musu

Lamarin ya farune a ofishin ‘yansanda dake Atani na karamar hukumar Ogbaru ta jihar Anambra.

 

Shaidu sun bayyanawa Daily Post cewa da misalin karfe 1:30 ne ‘yan Bindigar suka afkawa ofishin ‘yansandan.

 

‘Yansada maza 3 ne da ‘yarsanda mace daya suka rasa rayukansu a harin.

 

Kakakin ‘yansandan jihar, DSP Toochukwu Ikenga ya tabbatar da faruwar lamarin inda yace an kai karin jami’an tsaro yankin da kuma ofisoshin ‘yansanda dake yankin sannan suna kan bincike.

Dan sauke manhajar hutudole a wayoyin ku. Sai a bi wannan link din na kasa:

Karanta wannan  A rika sanar dani daga yau domin ba zan laminci kashe mutane a kudu maso gabashin Najeriy ba, cewar shugaba Buhari

Leave a Reply

Your email address will not be published.