‘Yan Bindiga a daren jiya sun shiga makarantar College of health technology dake tsafe inda suka sacw dalibai mata da ba’a san yawansu ba.
Wasu daga cikin dangin wanda aka sace din sun hau shafukan sada zumunta suna alhinin faruwar lamarin.