fbpx
Monday, August 15
Shadow

Da Duminsa: ‘Yan Bindiga sun sace manyan ‘yan siyasan Arewa biyu

Rahotanni daga jihar Zamfara na cewa, ‘yan Bindiga sun sace manyan ‘yan siyasa guda biyu a wani hari da suka kai garin Ruwan Dorayawa dake karamar hukumar Maru.

 

Lamarin ya farune ranar 29 ga watan Yuni kamar yanda Eonsintelligence ta ruwaito.

Wadanda aka sace din sune, Hon. Zubairu Abubakar Billy da kuma Hon. Muhammad Mainasara Dandodo.

Leave a Reply

Your email address will not be published.