‘Yan Bindiga sun sace mata da diyar kwamishinan jihar Filato, Usman Bamaiyi.
Ba maiyi kuma dan takarar majalisar wakilai ne na a karkaahin jam’iyyar APC.
Kwanaki 3 da suka gabata, wasu mutane a jihar ta Filato aun fito inda suka yi Zanga-Zanga kan matsalar tsaron data addabi yankunansu.
Ko da a ranar Lahadin data gabata saida aka kashe mutane 10, wasu 19 suka jikkata a karamar hukumar Bassa ta jihar.