fbpx
Tuesday, August 9
Shadow

Da Duminsa: ‘Yan Bindiga sun sake sace malamai da Dalibai a Kaduna

‘Yan Bindiga sun shiga makarantar Firaimaren UBE LEA dake Kauyen Rima, na Birnin Gwari ta jihar Kaduna inda suka sace dalibai da malamai.

 

Mazauna garin sun bayyana cewa lamarin ya farune da misalin karfe 9 na safe yayin da daliban ke tururuwar zuwa makaranta ranar Litinin.

 

Abdulsalam Adam ya bayyana cewa ‘yan Bindigar sun je akan Mashina 12. Yacw sun samu Rahoton cewa an sace malamai 3 da wasu dalibai amma suna kokarin tantance lamarin amma duk da haka ‘yan Bijilante sun bi bayan maharan.

 

Wani mahaifi ya bayyana cewa ya ga yaronsa akan mashin din ‘yan Bindigar suka tserewa dashi, hakanan shima wani mazaunin garin ya bayyana cewa akwai ‘yan uwansa 2 wanda na daga cikin malaman da aka sace.

 

“I have been told that three teachers and some pupils have been abducted but we are trying to ascertain the true situation. Right now, our vigilante boys and other volunteers have gone after the bandits,” he said.

Karanta wannan  Da Dumi Duminsa: Rundunar soji ta damke 'yan bindigar da suka kashe mutane 40 a cocin katolika ta jihar Ondo

“We are in the school right now, what we are trying to do is comb the bushes because some of the children ran into the bush. So, we don’t know how many were abducted at the moment.”

Mai Saje Rama, another resident, said: “There is a particular parent whose name is Halilu. He said he saw them carry his son on a motorcycle. Most of them decided to brave it by going after the bandits. We are in the school and we have sent for security agents but they have not arrived yet.”

Mohammadu Birnin Gwari, a resident of Birnin Gwari, said two of his brothers were among the teachers abducted.

He gave their names as Umar Hassan and Rabiu Salisu Takau.

Dan sauke manhajar hutudole a wayoyin ku. Sai a bi wannan link din na kasa:

Leave a Reply

Your email address will not be published.