fbpx
Wednesday, August 10
Shadow

Da Duminsa: ‘Yan Bindiga sun saki hoton jaririn matar data haihu a hannunsu

‘Yan Bindiga da suka sace mutane a jirgin kasa dake jigila tsakanin Kaduna zuwa Abuja sun saki hoton jaririyar matar data haihu a hannunsu.

 

Sun saki hotonne da yammacin ranar Laraba.

 

A ranar 28 ga watan Maris ne dai aka sace mutanen wanda kuma ‘yan Bindigar suka rika sakin hotunansu a hankali.

Dan sauke manhajar hutudole a wayoyin ku. Sai a bi wannan link din na kasa:

Karanta wannan  Hukumar 'yan sanda ta kori wani jami'inta daga aiki bayan daya lallasa wani mutun da adda

Leave a Reply

Your email address will not be published.