fbpx
Thursday, August 18
Shadow

Da Duminsa: ‘Yan Bindiga sun kashe mutane a masallaci yayin da suke buda baki a jihar Taraba

Mutane 3 ne aka kashe yayin da aka sace wasu da dama.

 

Maharan su kimanin 50 sun kai harinne a kaiyen Baba Juli dake karamar hukumar Bali ta jihar.

 

Rahoton Daily Trust ya bayyana cewa, a kwanakin baya, maharan sun kai hari garin amma akayi bata kashi dasu suka tsere.

 

Shine suka sake shiri suka koma.

 

Kakakin ‘yansandan jihar, DSP Usman Abdullahi ya tabbatar da faruwar lamarin inda yace basu kammala tattara bayanai ba.

Dan sauke manhajar hutudole a wayoyin ku. Sai a bi wannan link din na kasa:

Karanta wannan  Har yanzu akwai sauran fasinjoji 27 a hannun 'yan bindiga, cewar Tukur Mamu

Leave a Reply

Your email address will not be published.