fbpx
Wednesday, June 29
Shadow

Da Duminsa: Yan takara uku sun jamuewa Farfesa Yemi Osinbajo

Darekta janar na kungiyar kamfe ta farfesa Yemi Osinbajo, Sanata Kabiru Gaya ya bayyana cewa yanzu mutane biyu ne ke fafatawa wurin samun tikitin APC na takarar shugana kasa,

Watau Farfesa Yemi Osinbajo da kuma tsohon gwamnan jihar Legas Asiwaju Bola Ahmad Tinubu, inda yace mutane uku sun yanyewa Osinbajo.

A safiyar yau gwamnonin APC suka aikawa Buhari sunayen yan takara biyar ya zabi daya a ciki wanda suka hada da Osinbajo, Tinubu, Kayode, Amaechi da kuma Umahi.

Amma shuganan kamfe din Osinbajo ya bayyanawa Channels cewa yanzu mutane biyu uku sun janye biyu ne suka rage watau Osinbajo da Tinubu.

Karanta wannan  Gwamnan jihar Rivers, Nyesom Wike ya shilla kasar Turkiyya don shakatawa

Sanatan bai bayyana sunayen mutanen da suka janyen ba amma yace tsohon shugaban sanatoci, Ken Nnamani ya janye ne saboda Farfesa Yemi Osinbajo.

 

Dan sauke manhajar hutudole a wayoyin ku. Sai a bi wannan link din na kasa:

Leave a Reply

Your email address will not be published.