fbpx
Sunday, August 7
Shadow

Da Duminsa: Yawan bashin da ake bin Najariya ya zarta kudin shigar da take samu yawa

Yawan kudin da gwamnatin tarayya ke amfani dasu wajan biyan bashi sun zarta kudin shigar da take samu da Naira Biliyan 310.

 

Hakan ya farune a watanni 4 na farkon shekarar 2022.

 

Hakan na kunshene a cikin jawabin da ministar kudi ta fitar na watannin da suka gabata ranar Alhamis.

 

Bayanin ya nuna cewa, gwamnatin tarayya na samun kudin shiga Tiriliyan 1.63, yayin da take biyan bashin Tiriliyan 1.94.

Dan sauke manhajar hutudole a wayoyin ku. Sai a bi wannan link din na kasa:

Karanta wannan  Ahmad Lawal da hafsoshin tsaro sun tashe tsaye don kare tsige shugaban kasa Muhammadu Buhari

Leave a Reply

Your email address will not be published.