Shugaban kasa, Muhammadu Buhari ya bayyana cewa, zai ciwo sabon bashin titin 7.4 dan cike gibin kasafin kudi.
Shugaban ya bayyana hakane ga majalisar tarayya.
Kakakin majalisar wakilai, Femi Gbajabiamila ne ya bayyana haka a zauren majalisar ranar Alhamis.