fbpx
Thursday, June 8
Shadow

Da Duminsa:A hukumance, shugaba Buhari ya aikewa gwamnan CBN umarnin cewa ya ajiye mukaminsa da sauran masu neman takara

Emefiele dai har kotu ya kai kara dan kada a saukeshi daga mukaminsa inda yake son a barshi akan mukaminsa sannan kuma yayi takarar shugaban kasa.

 

Saidai kotun ta ki amince masa.

 

A yanzu dai za’a iya cewa ta faru ta kare dan kuw dole yanzu ya bar mukamin tunda shugana Buhari da ya nadashi yace ya sauka.

The President, Major General Muhammadu Buhari (retd.), has ordered all heads of agencies, departments, parastatals, and ambassadors with political ambitions to resign.

In a circular obtained on Thursday morning, our correspondent observed that the office of the Governor of the Central Bank of Nigeria, Godwin Emefiele, among other agencies was copied.

Karanta wannan  Tsohon gwamnan jihar Ondo, Ibikunle Amosun ya kaiwa shugaban kasa, Tinubu ziyara

The circular was signed by the Secretary to the Government of the Federation, Boss Mustapha.

The circular with reference number SGF/OP/ I/S.3/XII/ 173 was titled, ‘Ministers, heads of government agencies, ambassadors and other appointees with political ambitions to resign’.

Dan sauke manhajar hutudole a wayoyin ku. Sai a bi wannan link din na kasa:

Talla: Danna nan dan samun gagarumar kyauta

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *