fbpx
Monday, January 18
Shadow

Da Duminsa:An kama Abdulrashid Maina a Kasar Nijar

Rahotanni daga Jamhuriyar Nijar na cewa an kama tsohon shugaban hukumar gyaran Fansho ta kasa, Abdulrashid Maina.

 

Jami’an tsaron kasar ne dake aiki na musamman suka kamashi da hadin gwiwar EFCC. An yi kamenne da yammacin Ranar Litinin.

 

PRNigeria ta bayyana cewa EFCC ta samu labarin tserewar Maina Nijar inda ta yi gaggawar sanar da hukumomin kasar.

Ana zargin Maina da almundahanar Naira Biliyan 2.

Dan sauke manhajar hutudole a wayoyin ku. Sai a bi wannan link din na kasa:


×
Kano

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *