fbpx
Monday, August 15
Shadow

Da Duminsa:An Kubutar da ‘yansanda 10 da ‘yan Bindiga suka sace

Rahotanni daga jihar Kogi na cewa, an kubutar da ‘yansanda 10 da ‘yan Bindiga suka sace a jihar Kogi.

 

Jami’an tsarone suka kubutar dasu, Kwana daya bayan bacewarsu.

A jiyane dai aka samu rahoton bacewar ‘yansandan dake kan hanyarsu ta dawowa daga jihar Osun inda aka yi zaben Gwamna.

Leave a Reply

Your email address will not be published.