fbpx
Wednesday, August 10
Shadow

Da Duminsa:Arsenal ta kammala sayen Gabriel Jesus

Rahotanni daga Ingila na cewa, Kungiyar Arsenal ta kammala sayen dan wasan Manchester city, Gabriel Jesus.

Jesus ya saka hannu a kwantirakin shskaru 5 wanda zai kare a shekarar 2027.

Nan gaba kadan Arsenal zata sanar da cinikin a hukumance.

Dan sauke manhajar hutudole a wayoyin ku. Sai a bi wannan link din na kasa:

Leave a Reply

Your email address will not be published.