Shugaban kasa, Muhammadu Buhari zai kai ziyara kasar Ghana.
Rahoton Punch ya bayyana cewa, shugaban kasar zai je kasar Ghana ne a yau yayin da jam’iyyar sa ta APC ke cike da rudani.
Saidai rahoton yace a yaune shugaban kasar zai dawo gida Najeriya.