fbpx
Thursday, July 7
Shadow

Da Duminsa:Chelsea ta tabbatar da korar Lampard

Kumgiyar kwallon kafa ta Chelsea ta tabbatar da korar Kocinta, Frank Lampard.

 

Thomas Tuchel ne ake sa ran zai maye Lampard. Hakan na zuwane kasa da awanni 24 bayan da Chelsea ta doke Luton a wasan FA.

A shekarar 2019 ne dai Lampard ya karbi jagorancin Chelsea inda ya zo daga Derby County.

Dan sauke manhajar hutudole a wayoyin ku. Sai a bi wannan link din na kasa:

Karanta wannan  Shalelen PSG, Mbappe ya samu sabani da Messi kan sayar da Neymar a wannan kakar

Leave a Reply

Your email address will not be published.