Duk da yake a Bidiyo da suka saki shugaban bankin BOA, ‘yan Bindigar sun yi ikirarin ba kudi suke nema ba.
‘Yan Bindigar sun fara neman iyalan wanda suka sace da su basu kudin fansa.
Daya daga cikin iyalan wadanda aka nema dinne ya bayyanawa jaridar The Cable haka inda ya fada a asirce dan kada ya ja a kashe dan uwan nasa.
Sun fara neman a biya Miliyan 5 zuwa miliyan 100 ya danganta ga yanda mutun ya iya ciki.