fbpx
Thursday, June 30
Shadow

Da Duminsa:EFCC ta kama babban akawu na kasa saboda bacewar Naira Biliyan 80

Hukumar yaki da rashawa da cin hanci, EFCC ta kama babban akawun Najeriya, Ahmad Idris da ake zargi kan aikata ba daidai ba da Naira Biliyan 80.

 

An kama shine a Kano inda kuma tuni an zarce dashi zuwa Abuja.

 

 

The Economic and Financial Crimes Commision has arrested the Accountant General of the Federation, Mr. Ahmed Idris, over alleged mismanagement of N80billion, THISDAY has learnt.

Sources said the arrest was made in Kano and he was currently being moved to Abuja.

Karanta wannan  Gwamnan jihar Ondo ya goyi bayab Matawallen Zamfara na cewa 'yan jihar su mallaki bindugu don kare kawunansu

The commission is expected to issue a statement shortly.

Dan sauke manhajar hutudole a wayoyin ku. Sai a bi wannan link din na kasa:

Leave a Reply

Your email address will not be published.