fbpx
Monday, March 1
Shadow

Da Duminsa:Fada ya barke tsakanin yarbawa suna kashe junansu, har an saka dokar kulle a jihar Osun

Fada ya barke tsakanin wasu mazauna wasu garuruwa daban-daban na yarbawa a jihar Osun har gwamnan jihar, Adegboyega Oyetola ya saka dokar hana zirga-zirga a yankin.

 

Lamarin ya farune tsakanin mutanen Ilobu da Erin. Dailypost ta ruwaito cewa mutane 2 sun mutu inda wasu da dama suka jikkata sannan kuma an kona gidaje da dukiyoyi da dama.

 

Sakatarwn gwamnatin jihar Osun, Prince Wole Oyebamiji ne ya bayyana sanarwar saka dokar kullen dan dawo da zaman lafiya.

As a responsible and responsive government that took the sacred oath to protect the lives and property of our citizens, we believe that the declaration of curfew is the way to go in this circumstance.

“By this, security operatives have been directed to arrest and prosecute any person found violating the curfew and those responsible for the violence.

 

“All citizens and residents of the affected Local Government Areas are enjoined to comply with this directive as any person found contravening this order shall be made to face the wrath of the law,” the statement read.

Dan sauke manhajar hutudole a wayoyin ku. Sai a bi wannan link din na kasa:


×
Kano

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *