Hukumar sojojin Najeriya ta sanar da Aniyarta ta sake daukar sabbin kananan Sojoji.
A sanarwar data fitar ranar Lahadi, Hukumar Sojin ta bayyana cewa tana kira ga masu shaawar aikin da su nemi aikin da za’a fara dauka ranar 15 ga watan Fabrairu.
Sun bada Link din da za’a yi amfani dashi wajan neman aikin amma be fara aiki ba tukuna. Ana bukatar mutum ya samu takardar kammala sakandare ta WAEC, NECO ko kuma NABTEB.
“But knowledge of additional Nigerian language other than mother tongue is an added advantage”, the army said.
Male applicants are expected to be at least 1.68m tall and female 1.62m.
Interested applicants can apply via this link: https://recruitment.army.mil.ng/