fbpx
Friday, March 31
Shadow

Da Duminsa:Jam’iyyu 13 sun yi barazanar kauracewa zaben 2023 saboda canjin Naira

Jam’iyyu 13 sun yi barzanar ficewa daga zaben shekarar 2023 saboda canjin kudin da CBN yayi.

 

Jam’iyyun da suka fitar da sanarwar bai daya a Abuja ranar Litinin sun jinjinawa shugaba Buhari kan canjij kudin da yayi.

 

Jam’iyyun sunce ba zasu shiga zaben shekarar 2023 ba muddin gwamnatin tarayya ta sake ta kara wa’adin mayar da kudaden na 10 ga watan Fabrairu kamar yanda wasu gwamnonin APC suka bukata.

Dan sauke manhajar hutudole a wayoyin ku. Sai a bi wannan link din na kasa:

Talla: Danna nan dan samun gagarumar kyauta

Karanta wannan  An yi ga Gwamnatin Tarayya ta kir-kiri guraben aiki ga tsofaffi bayan ritaya

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *