fbpx
Sunday, May 22
Shadow

Da Duminsa:Kocin Super Eagles ya ajiye mukaminsa bayan rashin nasara a Hannun Tunisia

Kocin super Eagles me rikon kwarya, Augustine Eguavoen ya bayyana ajiye mukaminsa bayan fitar da Najeriya daga gasar AFCON.

 

Kasar Tunisia tawa Najeriya 1-0 a wasan da aka buga cikin darennan.

 

Augustine Eguavoen ya bayyana hakane bayan da aka kammala wasan, kamar yanda Daily post ta ruwaito.

Dan sauke manhajar hutudole a wayoyin ku. Sai a bi wannan link din na kasa:

Karanta wannan  PSG: Kylian Mbappe ya zamo dan wasan dayafi daukar albashi mai tsoka a fadin duniya

Leave a Reply

Your email address will not be published.