fbpx
Wednesday, June 29
Shadow

Da Duminsa:Kotu tace a ci gaba da tsare Rochas Okorocha

Mai shari’a, Inyang Ekwo na kotun taraya dake Abuja yace a ci gaba da tsare tsohon gwamnan jihar Imo, Rochas Okorocha har sai an tantance bukatarsa ta neman beli.

 

Ana zargin Okorocha da cinye biliyoyin Naira a lokacin da yake gwamnan jihar Imo inda EFCC ta gurfanar dashi da wasu kamfanoni da ta hanyarsu ne ake zargin an yi satar kudin.

 

Saidai Okorochan ya musanta wannan zargi da ake masa, amma kotu tace a ci gaba da tsareshi har zuwa 31 ga watan Mayu.

Leave a Reply

Your email address will not be published.