fbpx
Monday, August 15
Shadow

Da Duminsa:Ku zabeni a 2023 dan in ci gaba da aikin da Buhari ke yi>>Osinbajo

Mataimakin shugaban kasa, Farfesa Yemi Osinbajo a hukumance ya bayyana aniyarsa ta son zama shugaban kasar Najeriya a shekarar 2023.

 

Osinbajo ya bayyana hakane a shafinsa na sads zumunta inda yace zai yi takarar ne a karkashin jam’iyyar APC.

 

Ya bayyana cewa, ya shiga lungu da sako na Najeriya dan haka yasan irin halin da ‘yan kasar ke ciki.

 

Karanta wannan  Siyasa: Atiku ya aurar da yarinyar Sule Lamido ga jigon APC a jihar Zamfara

A cikin bidiyon da ya fitar, ya bayyana cewa, shine yafi dacewa ya shugabanci Najeriya.

Dan sauke manhajar hutudole a wayoyin ku. Sai a bi wannan link din na kasa:

Leave a Reply

Your email address will not be published.