fbpx
Wednesday, July 6
Shadow

Da Duminsa:Manchester United tace Paul Pogba zai bar kungiyar nan da kashen watan Yuni

Kungiyar kwallon kafa ta Manchester United ta bayyana cewa, dan wasanta Paul Pogba zai bar kungiyar nan da karshen wajen Yuni.

 

Pogba zai bar kungiyar ne bayan karewar kwantirakinsa.

 

Dan sauke manhajar hutudole a wayoyin ku. Sai a bi wannan link din na kasa:

Karanta wannan  Manchester United ta ragewa Ronaldo albashi bayan yace zai sauya sheka a wannan kakar

Leave a Reply

Your email address will not be published.