Majalisar Dattijai ta fara tantance sunayen ministocin da shugaban kasa, Muhammadu Buhari ya aike mata.
Sunayen sanatocin da shugaba Buhari ya aike sune;
Ikoh Henry Ikechukwu.
Umana Okon Umana.
Ekumankama Joseph Nkama.
Goodluck Nana Opiah.
Umar Ibrahim El-Yakub.
Ademola Adewole Adegoroye.
Odun Udi.
Tuni dai aka fara tantancesu.